Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 63 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ يَعۡلَمُ ٱللَّهُ مَا فِي قُلُوبِهِمۡ فَأَعۡرِضۡ عَنۡهُمۡ وَعِظۡهُمۡ وَقُل لَّهُمۡ فِيٓ أَنفُسِهِمۡ قَوۡلَۢا بَلِيغٗا ﴾
[النِّسَاء: 63]
﴿أولئك الذين يعلم الله ما في قلوبهم فأعرض عنهم وعظهم وقل لهم﴾ [النِّسَاء: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗannan ne waɗanda Allah Ya san abin da ke cikin zukatansu. Saboda haka ka kau da kai daga gare su, kuma ka yi musu gargaɗi, kuma ka gaya musu, a cikin sha'anin kansu, magana mai nauyi da fasaha |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne waɗanda Allah Ya san abin da ke cikin zukatansu. Saboda haka ka kau da kai daga gare su, kuma ka yi musu gargaɗi, kuma ka gaya musu, a cikin sha'anin kansu, magana mai nauyi da fasaha |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne waɗanda Allah Ya san abin da ke cikin zukãtansu. Sabõda haka ka kau da kai daga gare su, kuma ka yi musu gargaɗi, kuma ka gaya musu, a cikin sha'anin kansu, magana mai nauyi da fasãha |