Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 62 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿فَكَيۡفَ إِذَآ أَصَٰبَتۡهُم مُّصِيبَةُۢ بِمَا قَدَّمَتۡ أَيۡدِيهِمۡ ثُمَّ جَآءُوكَ يَحۡلِفُونَ بِٱللَّهِ إِنۡ أَرَدۡنَآ إِلَّآ إِحۡسَٰنٗا وَتَوۡفِيقًا ﴾
[النِّسَاء: 62]
﴿فكيف إذا أصابتهم مصيبة بما قدمت أيديهم ثم جاءوك يحلفون بالله إن﴾ [النِّسَاء: 62]
Abubakar Mahmood Jummi To, yaya, idan wata masifa ta same su, saboda abin da hannuwansu suka gabatar sa'an nan kuma su je maka suna rantsuwa da Allah cewa, "Ba mu yi nufin kome ba sai kyautatawa da daidaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, yaya, idan wata masifa ta same su, saboda abin da hannuwansu suka gabatar sa'an nan kuma su je maka suna rantsuwa da Allah cewa, "Ba mu yi nufin kome ba sai kyautatawa da daidaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, yaya, idan wata masĩfa ta sãme su, sabõda abin da hannuwansu suka gabãtar sa'an nan kuma su je maka sunã rantsuwa da Allah cẽwa, "Ba mu yi nufin kõme ba sai kyautatawa da daidaitãwa |