Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 64 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَآ أَرۡسَلۡنَا مِن رَّسُولٍ إِلَّا لِيُطَاعَ بِإِذۡنِ ٱللَّهِۚ وَلَوۡ أَنَّهُمۡ إِذ ظَّلَمُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ جَآءُوكَ فَٱسۡتَغۡفَرُواْ ٱللَّهَ وَٱسۡتَغۡفَرَ لَهُمُ ٱلرَّسُولُ لَوَجَدُواْ ٱللَّهَ تَوَّابٗا رَّحِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 64]
﴿وما أرسلنا من رسول إلا ليطاع بإذن الله ولو أنهم إذ ظلموا﴾ [النِّسَاء: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu aiki wani Manzo ba face domin a yi masa ɗa'a da izinin Allah. Kuma da dai lalle su a lokacin da suka zalunci kansu,* sun zo maka sa'an nan suka nemi gafarar Allah kuma Manzo ya nema musu gafara, haƙiƙa, da sun sami Allah Mai karɓar tuba Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aiki wani Manzo ba face domin a yi masa ɗa'a da izinin Allah. Kuma da dai lalle su a lokacin da suka zalunci kansu, sun zo maka sa'an nan suka nemi gafarar Allah kuma Manzo ya nema musu gafara, haƙiƙa, da sun sami Allah Mai karɓar tuba Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aiki wani Manzo ba fãce dõmin a yi masa ɗã'a da izinin Allah. Kuma dã dai lalle sũ a lõkacin da suka zãlunci kansu, sun zo maka sa'an nan suka nẽmi gãfarar Allah kuma Manzo ya nẽma musu gãfara, haƙĩƙa, dã sun sãmi Allah Mai karɓar tũba Mai jin ƙai |