×

Kuma waɗannan da suka yi ɗã'a ga Allah da Mazonsa, to, waɗannan 4:69 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:69) ayat 69 in Hausa

4:69 Surah An-Nisa’ ayat 69 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 69 - النِّسَاء - Page - Juz 5

﴿وَمَن يُطِعِ ٱللَّهَ وَٱلرَّسُولَ فَأُوْلَٰٓئِكَ مَعَ ٱلَّذِينَ أَنۡعَمَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِم مِّنَ ٱلنَّبِيِّـۧنَ وَٱلصِّدِّيقِينَ وَٱلشُّهَدَآءِ وَٱلصَّٰلِحِينَۚ وَحَسُنَ أُوْلَٰٓئِكَ رَفِيقٗا ﴾
[النِّسَاء: 69]

Kuma waɗannan da suka yi ɗã'a ga Allah da Mazonsa, to, waɗannan sunã tãre da waɗanda Allah Ya yi ni'ima a kansu, daga annabãwa da mãsu yawan gaskatãwa, da masu shahãda* da sãlihai. kuma waɗannan sun kyautatu ga zama abõkan tafiya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومن يطع الله والرسول فأولئك مع الذين أنعم الله عليهم من النبيين, باللغة الهوسا

﴿ومن يطع الله والرسول فأولئك مع الذين أنعم الله عليهم من النبيين﴾ [النِّسَاء: 69]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗannan da suka yi ɗa'a ga Allah da Mazonsa, to, waɗannan suna tare da waɗanda Allah Ya yi ni'ima a kansu, daga annabawa da masu yawan gaskatawa, da masu shahada* da salihai. kuma waɗannan sun kyautatu ga zama abokan tafiya
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗannan da suka yi ɗa'a ga Allah da Mazonsa, to, waɗannan suna tare da waɗanda Allah Ya yi ni'ima a kansu, daga annabawa da masu yawan gaskatawa, da masu shahada da salihai. kuma waɗannan sun kyautatu ga zama abokan tafiya
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗannan da suka yi ɗã'a ga Allah da Mazonsa, to, waɗannan sunã tãre da waɗanda Allah Ya yi ni'ima a kansu, daga annabãwa da mãsu yawan gaskatãwa, da masu shahãda da sãlihai. kuma waɗannan sun kyautatu ga zama abõkan tafiya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek