Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 70 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿ذَٰلِكَ ٱلۡفَضۡلُ مِنَ ٱللَّهِۚ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ عَلِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 70]
﴿ذلك الفضل من الله وكفى بالله عليما﴾ [النِّسَاء: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Waccan falalar daga Allah take, kuma Allah Ya isa zama Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waccan falalar daga Allah take, kuma Allah Ya isa zama Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waccan falalar daga Allah take, kuma Allah Yã isa zama Masani |