Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 11 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿قَالُواْ رَبَّنَآ أَمَتَّنَا ٱثۡنَتَيۡنِ وَأَحۡيَيۡتَنَا ٱثۡنَتَيۡنِ فَٱعۡتَرَفۡنَا بِذُنُوبِنَا فَهَلۡ إِلَىٰ خُرُوجٖ مِّن سَبِيلٖ ﴾
[غَافِر: 11]
﴿قالوا ربنا أمتنا اثنتين وأحييتنا اثنتين فاعترفنا بذنوبنا فهل إلى خروج من﴾ [غَافِر: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka matar da mu sau biyu, kuma Ka rayar da mu sau biyu, saboda haka mun yarda da laifuffukan mu. To, shin, akwai wata hanya zuwa ga fita |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka matar da mu sau biyu, kuma Ka rayar da mu sau biyu, saboda haka mun yarda da laifuffukan mu. To, shin, akwai wata hanya zuwa ga fita |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Ubangijinmu! Kã matar da mu sau biyu, kuma Kã rãyar da mu sau biyu, sabõda haka mun yarda da laifuffukan mu. To, shin, akwai wata hanya zuwa ga fita |