Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 25 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿فَلَمَّا جَآءَهُم بِٱلۡحَقِّ مِنۡ عِندِنَا قَالُواْ ٱقۡتُلُوٓاْ أَبۡنَآءَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مَعَهُۥ وَٱسۡتَحۡيُواْ نِسَآءَهُمۡۚ وَمَا كَيۡدُ ٱلۡكَٰفِرِينَ إِلَّا فِي ضَلَٰلٖ ﴾
[غَافِر: 25]
﴿فلما جاءهم بالحق من عندنا قالوا اقتلوا أبناء الذين آمنوا معه واستحيوا﴾ [غَافِر: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan, a lokacin da ya je musu da gaskiya daga wurinMu, suka ce: "Ku kashe ɗiyan waɗanda suka yi imani tare da shi, kuma ku rayar da matansu." Kuma mugun shirin kafirai, bai zama ba face a cikin bata |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan, a lokacin da ya je musu da gaskiya daga wurinMu, suka ce: "Ku kashe ɗiyan waɗanda suka yi imani tare da shi, kuma ku rayar da matansu." Kuma mugun shirin kafirai, bai zama ba face a cikin bata |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan, a lõkacin da ya jẽ musu da gaskiya daga wurinMu, suka ce: "Ku kashe ɗiyan waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi, kuma ku rãyar da mãtansu." Kuma mugun shirin kãfirai, bai zama ba fãce a cikin bata |