Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 26 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَقَالَ فِرۡعَوۡنُ ذَرُونِيٓ أَقۡتُلۡ مُوسَىٰ وَلۡيَدۡعُ رَبَّهُۥٓۖ إِنِّيٓ أَخَافُ أَن يُبَدِّلَ دِينَكُمۡ أَوۡ أَن يُظۡهِرَ فِي ٱلۡأَرۡضِ ٱلۡفَسَادَ ﴾
[غَافِر: 26]
﴿وقال فرعون ذروني أقتل موسى وليدع ربه إني أخاف أن يبدل دينكم﴾ [غَافِر: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Fir'auna ya ce: "Ku bar ni in kashe Musa, kuma shi, ya kirayi Ubangijinsa. Lalle ne ni, ina tsoron ya musanya addininku, ko kuwa ya bayyana ɓarna a cikin kasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Fir'auna ya ce: "Ku bar ni in kashe Musa, kuma shi, ya kirayi Ubangijinsa. Lalle ne ni, ina tsoron ya musanya addininku, ko kuwa ya bayyana ɓarna a cikin kasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Fir'auna ya ce: "Ku bar ni in kashe Mũsã, kuma shĩ, ya kirãyi Ubangijinsa. Lalle ne nĩ, inã tsõron ya musanya addininku, kõ kuwa ya bayyana ɓarna a cikin kasã |