Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 66 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿۞ قُلۡ إِنِّي نُهِيتُ أَنۡ أَعۡبُدَ ٱلَّذِينَ تَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ لَمَّا جَآءَنِيَ ٱلۡبَيِّنَٰتُ مِن رَّبِّي وَأُمِرۡتُ أَنۡ أُسۡلِمَ لِرَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[غَافِر: 66]
﴿قل إني نهيت أن أعبد الذين تدعون من دون الله لما جاءني﴾ [غَافِر: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Lalle ni, an hana ni in bauta wa waɗanda kuke kira waɗansun Allah a lokacin da hujjoji bayyanannu suka zo mini daga Ubangijina, kuma an umurce ni in sallama ga Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ni, an hana ni in bauta wa waɗanda kuke kira waɗansun Allah a lokacin da hujjoji bayyanannu suka zo mini daga Ubangijina, kuma an umurce ni in sallama ga Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle nĩ, an hana ni in bauta wa waɗanda kuke kira waɗansun Allah a lõkacin da hujjõji bayyanannu suka zo mini daga Ubangijina, kuma an umurce ni in sallama ga Ubangijin halittu |