×

Shĩ ne Wanda Ya halitta ku daga turɓãya, sa'an nan daga maniyyi, 40:67 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ghafir ⮕ (40:67) ayat 67 in Hausa

40:67 Surah Ghafir ayat 67 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 67 - غَافِر - Page - Juz 24

﴿هُوَ ٱلَّذِي خَلَقَكُم مِّن تُرَابٖ ثُمَّ مِن نُّطۡفَةٖ ثُمَّ مِنۡ عَلَقَةٖ ثُمَّ يُخۡرِجُكُمۡ طِفۡلٗا ثُمَّ لِتَبۡلُغُوٓاْ أَشُدَّكُمۡ ثُمَّ لِتَكُونُواْ شُيُوخٗاۚ وَمِنكُم مَّن يُتَوَفَّىٰ مِن قَبۡلُۖ وَلِتَبۡلُغُوٓاْ أَجَلٗا مُّسَمّٗى وَلَعَلَّكُمۡ تَعۡقِلُونَ ﴾
[غَافِر: 67]

Shĩ ne Wanda Ya halitta ku daga turɓãya, sa'an nan daga maniyyi, sa'an nan daga sãren jini, sa'an nan Ya fitar da ku kunã jãrĩri, sa'an nan dõmin ku isa ga cikar ƙarfinku sa'an nan dõmin ku kasance tsõfaffi, kuma daga cikinku, akwai wanda ake karɓar ransa a gabãnin haka, kuma dõmin ku isa ga ajali ambatacce, kuma dammãninku ko zã ku hankalta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: هو الذي خلقكم من تراب ثم من نطفة ثم من علقة ثم, باللغة الهوسا

﴿هو الذي خلقكم من تراب ثم من نطفة ثم من علقة ثم﴾ [غَافِر: 67]

Abubakar Mahmood Jummi
Shi ne Wanda Ya halitta ku daga turɓaya, sa'an nan daga maniyyi, sa'an nan daga saren jini, sa'an nan Ya fitar da ku kuna jariri, sa'an nan domin ku isa ga cikar ƙarfinku sa'an nan domin ku kasance tsofaffi, kuma daga cikinku, akwai wanda ake karɓar ransa a gabanin haka, kuma domin ku isa ga ajali ambatacce, kuma dammaninku ko za ku hankalta
Abubakar Mahmoud Gumi
Shi ne Wanda Ya halitta ku daga turɓaya, sa'an nan daga maniyyi, sa'an nan daga saren jini, sa'an nan Ya fitar da ku kuna jariri, sa'an nan domin ku isa ga cikar ƙarfinku sa'an nan domin ku kasance tsofaffi, kuma daga cikinku, akwai wanda ake karɓar ransa a gabanin haka, kuma domin ku isa ga ajali ambatacce, kuma dammaninku ko za ku hankalta
Abubakar Mahmoud Gumi
Shĩ ne Wanda Ya halitta ku daga turɓãya, sa'an nan daga maniyyi, sa'an nan daga sãren jini, sa'an nan Ya fitar da ku kunã jãrĩri, sa'an nan dõmin ku isa ga cikar ƙarfinku sa'an nan dõmin ku kasance tsõfaffi, kuma daga cikinku, akwai wanda ake karɓar ransa a gabãnin haka, kuma dõmin ku isa ga ajali ambatacce, kuma dammãninku ko zã ku hankalta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek