Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 72 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿فِي ٱلۡحَمِيمِ ثُمَّ فِي ٱلنَّارِ يُسۡجَرُونَ ﴾ 
[غَافِر: 72]
﴿في الحميم ثم في النار يسجرون﴾ [غَافِر: 72]
| Abubakar Mahmood Jummi A cikin ruwan zafi, sa'an nan a cikin wuta ana babbaka su | 
| Abubakar Mahmoud Gumi A cikin ruwan zafi, sa'an nan a cikin wuta ana babbaka su | 
| Abubakar Mahmoud Gumi A cikin ruwan zãfi, sa'an nan a cikin wutã anã babbaka su |