Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 71 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿إِذِ ٱلۡأَغۡلَٰلُ فِيٓ أَعۡنَٰقِهِمۡ وَٱلسَّلَٰسِلُ يُسۡحَبُونَ ﴾
[غَافِر: 71]
﴿إذ الأغلال في أعناقهم والسلاسل يسحبون﴾ [غَافِر: 71]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da ƙuƙumma suke a cikin wuyoyinsu, da sarƙoƙi ana jan su |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da ƙuƙumma suke a cikin wuyoyinsu, da sarƙoƙi ana jan su |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da ƙuƙumma suke a cikin wuyõyinsu, da sarƙõƙi anã jan su |