Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 4 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿لَهُۥ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۖ وَهُوَ ٱلۡعَلِيُّ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[الشُّوري: 4]
﴿له ما في السموات وما في الأرض وهو العلي العظيم﴾ [الشُّوري: 4]
Abubakar Mahmood Jummi (Allah) Shi ne da abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa, kuma Shi ne Maɗaukaki, Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Shi ne da abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa, kuma Shi ne Maɗaukaki, Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Shi ne da abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa, kuma Shi ne Maɗaukaki, Mai girma |