Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 3 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿إِنَّا جَعَلۡنَٰهُ قُرۡءَٰنًا عَرَبِيّٗا لَّعَلَّكُمۡ تَعۡقِلُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 3]
﴿إنا جعلناه قرآنا عربيا لعلكم تعقلون﴾ [الزُّخرُف: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu, Mun sanya shi abin karatu na Larabci, tsammaninku, kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu, Mun sanya shi abin karatu na Larabci, tsammaninku, kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ, Mun sanya shi abin karãtu na Lãrabci, tsammãninku, kunã hankalta |