Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 51 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿إِنَّ ٱلۡمُتَّقِينَ فِي مَقَامٍ أَمِينٖ ﴾
[الدُّخان: 51]
﴿إن المتقين في مقام أمين﴾ [الدُّخان: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle masu taƙawa suna cikin matsayi amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle masu taƙawa suna cikin matsayi amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mãsu taƙawa sunã cikin matsayi amintacce |