Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 10 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿۞ أَفَلَمۡ يَسِيرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَيَنظُرُواْ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۖ دَمَّرَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِمۡۖ وَلِلۡكَٰفِرِينَ أَمۡثَٰلُهَا ﴾
[مُحمد: 10]
﴿أفلم يسيروا في الأرض فينظروا كيف كان عاقبة الذين من قبلهم دمر﴾ [مُحمد: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasa, domin su gani yadda aƙibar waɗanda ke a gabaninsu ta kasance? Allah Ya darkake a kansu. Kuma akwai misalan wannan aƙibar ga kafirai (na kowane zamani) |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasa, domin su gani yadda aƙibar waɗanda ke a gabaninsu ta kasance? Allah Ya darkake a kansu. Kuma akwai misalan wannan aƙibar ga kafirai (na kowane zamani) |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasa, dõmin su gani yadda ãƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance? Allah Ya darkãke a kansu. Kuma akwai misãlan wannan ãƙibar ga kãfirai (na kõwane zãmani) |