Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 33 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿۞ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَطِيعُواْ ٱللَّهَ وَأَطِيعُواْ ٱلرَّسُولَ وَلَا تُبۡطِلُوٓاْ أَعۡمَٰلَكُمۡ ﴾
[مُحمد: 33]
﴿ياأيها الذين آمنوا أطيعوا الله وأطيعوا الرسول ولا تبطلوا أعمالكم﴾ [مُحمد: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi ɗa'a ga Allah, kuma ku yi ɗa'a ga Manzon Sa, kuma kada *ku ɓata ayyukanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi ɗa'a ga Allah, kuma ku yi ɗa'a ga ManzonSa, kuma kada ku ɓata ayyukanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi ɗã'a ga Allah, kuma ku yi ɗa'a ga ManzonSa, kuma kada ku ɓãta ayyukanku |