Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 32 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَصَدُّواْ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ وَشَآقُّواْ ٱلرَّسُولَ مِنۢ بَعۡدِ مَا تَبَيَّنَ لَهُمُ ٱلۡهُدَىٰ لَن يَضُرُّواْ ٱللَّهَ شَيۡـٔٗا وَسَيُحۡبِطُ أَعۡمَٰلَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 32]
﴿إن الذين كفروا وصدوا عن سبيل الله وشاقوا الرسول من بعد ما﴾ [مُحمد: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, waɗanda suka kafirta, kuma suka kange daga tafarkin Allah, kuma suka saɓa wa Manzon sa a bayan shiriyar ta bayyana a gare su, ba za su cuci Allah da kome ba, kuma za Ya ɓata ayyukansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda suka kafirta, kuma suka kange daga tafarkin Allah, kuma suka saɓa wa Manzon sa a bayan shiriyar ta bayyana a gare su, ba za su cuci Allah da kome ba, kuma za Ya ɓata ayyukansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda suka kãfirta, kuma suka kange daga tafarkin Allah, kuma suka saɓa wa Manzon sa a bãyan shiriyar ta bayyana a gare su, bã za su cũci Allah da kõme ba, kuma zã Ya ɓãta ayyukansu |