Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 34 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَصَدُّواْ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ ثُمَّ مَاتُواْ وَهُمۡ كُفَّارٞ فَلَن يَغۡفِرَ ٱللَّهُ لَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 34]
﴿إن الذين كفروا وصدوا عن سبيل الله ثم ماتوا وهم كفار فلن﴾ [مُحمد: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka kafirta sa'an nan kuma suka kange (mutane) daga tafarkin Allah, sa'an nan suka mutu, alhali kuwa suna kafirai, to, Allah ba zai yi gafara ba a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kafirta sa'an nan kuma suka kange (mutane) daga tafarkin Allah, sa'an nan suka mutu, alhali kuwa suna kafirai, to, Allah ba zai yi gafara ba a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kãfirta sa'an nan kuma suka kange (mutãne) daga tafarkin Allah, sa'an nan suka mutu, alhãli kuwa sunã kãfirai, to, Allah bã zai yi gãfara ba a gare su |