Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 5 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿سَيَهۡدِيهِمۡ وَيُصۡلِحُ بَالَهُمۡ ﴾
[مُحمد: 5]
﴿سيهديهم ويصلح بالهم﴾ [مُحمد: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Zai shiryar da su, kuma Ya kyautata halayensu |
Abubakar Mahmoud Gumi Zai shiryar da su, kuma Ya kyautata halayensu |
Abubakar Mahmoud Gumi Zai shiryar da su, kuma Ya kyautata hãlãyensu |