Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 7 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِن تَنصُرُواْ ٱللَّهَ يَنصُرۡكُمۡ وَيُثَبِّتۡ أَقۡدَامَكُمۡ ﴾
[مُحمد: 7]
﴿ياأيها الذين آمنوا إن تنصروا الله ينصركم ويثبت أقدامكم﴾ [مُحمد: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun taimaki Allah, zai taimake ku, kuma Ya tabbatar da dugaduganku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun taimaki Allah, zai taimake ku, kuma Ya tabbatar da dugaduganku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmani! Idan kun taimaki Allah, zai taimake ku, kuma Ya tabbatar da dugãduganku |