×

Lalle ne haƙĩƙa Allah Ya gaskata wa ManzonSa mafarkinsa da gaskiya: Lalle 48:27 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Fath ⮕ (48:27) ayat 27 in Hausa

48:27 Surah Al-Fath ayat 27 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 27 - الفَتح - Page - Juz 26

﴿لَّقَدۡ صَدَقَ ٱللَّهُ رَسُولَهُ ٱلرُّءۡيَا بِٱلۡحَقِّۖ لَتَدۡخُلُنَّ ٱلۡمَسۡجِدَ ٱلۡحَرَامَ إِن شَآءَ ٱللَّهُ ءَامِنِينَ مُحَلِّقِينَ رُءُوسَكُمۡ وَمُقَصِّرِينَ لَا تَخَافُونَۖ فَعَلِمَ مَا لَمۡ تَعۡلَمُواْ فَجَعَلَ مِن دُونِ ذَٰلِكَ فَتۡحٗا قَرِيبًا ﴾
[الفَتح: 27]

Lalle ne haƙĩƙa Allah Ya gaskata wa ManzonSa mafarkinsa da gaskiya: Lalle zã ku shiga Masallacin Harami, in Allah Ya so, kunã mãsu natsuwa, mãsu aske kawunanku da mãsu sui suye, bã ku jin tsõro, dõmin (Allah) Ya san abin da ba ku sani ba, sa'an nan Ya sanya wani cin nasara makusanci a bãyan wannan

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لقد صدق الله رسوله الرؤيا بالحق لتدخلن المسجد الحرام إن شاء الله, باللغة الهوسا

﴿لقد صدق الله رسوله الرؤيا بالحق لتدخلن المسجد الحرام إن شاء الله﴾ [الفَتح: 27]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne haƙiƙa Allah Ya gaskata wa ManzonSa mafarkinsa da gaskiya: Lalle za ku shiga Masallacin Harami, in Allah Ya so, kuna masu natsuwa, masu aske kawunanku da masu sui suye, ba ku jin tsoro, domin (Allah) Ya san abin da ba ku sani ba, sa'an nan Ya sanya wani cin nasara makusanci a bayan wannan
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne haƙiƙa Allah Ya gaskata wa ManzonSa mafarkinsa da gaskiya: Lalle za ku shiga Masallacin Harami, in Allah Ya so, kuna masu natsuwa, masu aske kawunanku da masu suisuye, ba ku jin tsoro, domin (Allah) Ya san abin da ba ku sani ba, sa'an nan Ya sanya wani cin nasara makusanci a bayan wannan
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne haƙĩƙa Allah Ya gaskata wa ManzonSa mafarkinsa da gaskiya: Lalle zã ku shiga Masallacin Harami, in Allah Ya so, kunã mãsu natsuwa, mãsu aske kawunanku da mãsu suisuye, bã ku jin tsõro, dõmin (Allah) Ya san abin da ba ku sani ba, sa'an nan Ya sanya wani cin nasara makusanci a bãyan wannan
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek