×

Shĩ ne wanda Ya aiki Manzon Sa da shiriya da addinin gaskiya 48:28 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Fath ⮕ (48:28) ayat 28 in Hausa

48:28 Surah Al-Fath ayat 28 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 28 - الفَتح - Page - Juz 26

﴿هُوَ ٱلَّذِيٓ أَرۡسَلَ رَسُولَهُۥ بِٱلۡهُدَىٰ وَدِينِ ٱلۡحَقِّ لِيُظۡهِرَهُۥ عَلَى ٱلدِّينِ كُلِّهِۦۚ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ شَهِيدٗا ﴾
[الفَتح: 28]

Shĩ ne wanda Ya aiki Manzon Sa da shiriya da addinin gaskiya dõmin Ya rinjãyar da shi a kan addinai dukansu. Kuma Allah Ya isa Ya zama Mai shaida

❮ Previous Next ❯

ترجمة: هو الذي أرسل رسوله بالهدى ودين الحق ليظهره على الدين كله وكفى, باللغة الهوسا

﴿هو الذي أرسل رسوله بالهدى ودين الحق ليظهره على الدين كله وكفى﴾ [الفَتح: 28]

Abubakar Mahmood Jummi
Shi ne wanda Ya aiki Manzon Sa da shiriya da addinin gaskiya domin Ya rinjayar da shi a kan addinai dukansu. Kuma Allah Ya isa Ya zama Mai shaida
Abubakar Mahmoud Gumi
Shi ne wanda Ya aiki ManzonSa da shiriya da addinin gaskiya domin Ya rinjayar da shi a kan addinai dukansu. Kuma Allah Ya isa Ya zama Mai shaida
Abubakar Mahmoud Gumi
Shĩ ne wanda Ya aiki ManzonSa da shiriya da addinin gaskiya dõmin Ya rinjãyar da shi a kan addinai dukansu. Kuma Allah Ya isa Ya zama Mai shaida
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek