Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 26 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿إِذۡ جَعَلَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ فِي قُلُوبِهِمُ ٱلۡحَمِيَّةَ حَمِيَّةَ ٱلۡجَٰهِلِيَّةِ فَأَنزَلَ ٱللَّهُ سَكِينَتَهُۥ عَلَىٰ رَسُولِهِۦ وَعَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِينَ وَأَلۡزَمَهُمۡ كَلِمَةَ ٱلتَّقۡوَىٰ وَكَانُوٓاْ أَحَقَّ بِهَا وَأَهۡلَهَاۚ وَكَانَ ٱللَّهُ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٗا ﴾
[الفَتح: 26]
﴿إذ جعل الذين كفروا في قلوبهم الحمية حمية الجاهلية فأنـزل الله سكينته﴾ [الفَتح: 26]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da waɗanda suka kafirta suka sanya hananar ƙabi lanci a cikin zukatansu hananar ƙabilanci irin *na Jahiliyya sai Allah Ya saukar da natsuwarSa a kan Manzon Sa, kuma da a kan muminai kuma Ya lazimta musu kalmar taƙawa** alhali kuwa sun kasance mafi dacewa da ita kuma ma'abutanta. Kuma Allah ya kasance Masani game da dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da waɗanda suka kafirta suka sanya hananar ƙabi lanci a cikin zukatansu hananar ƙabilanci irin na Jahiliyya sai Allah Ya saukar da natsuwarSa a kan ManzonSa, kuma da a kan muminai kuma Ya lazimta musu kalmar taƙawa alhali kuwa sun kasance mafi dacewa da ita kuma ma'abutanta. Kuma Allah ya kasance Masani game da dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da waɗanda suka kãfirta suka sanya hanãnar ƙabĩ lanci a cikin zukãtansu hanãnar ƙabĩlanci irin na Jãhiliyya sai Allah Ya saukar da natsuwarSa a kan ManzonSa, kuma da a kan mũminai kuma Ya lazimta musu kalmar taƙawa alhãli kuwa sun kasance mafi dãcẽwa da ita kuma ma'abutanta. Kuma Allah ya kasance Masani game da dukan kõme |