Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 10 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[المَائدة: 10]
﴿والذين كفروا وكذبوا بآياتنا أولئك أصحاب الجحيم﴾ [المَائدة: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta, kuma suka ƙaryata, game da ayoyinMu, waɗannan su ne abokan wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta, kuma suka ƙaryata, game da ayoyinMu, waɗannan su ne abokan wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta, kuma suka ƙaryatã, game da ãyõyinMu, waɗannan su ne abõkan wuta |