Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 119 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿قَالَ ٱللَّهُ هَٰذَا يَوۡمُ يَنفَعُ ٱلصَّٰدِقِينَ صِدۡقُهُمۡۚ لَهُمۡ جَنَّٰتٞ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَآ أَبَدٗاۖ رَّضِيَ ٱللَّهُ عَنۡهُمۡ وَرَضُواْ عَنۡهُۚ ذَٰلِكَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[المَائدة: 119]
﴿قال الله هذا يوم ينفع الصادقين صدقهم لهم جنات تجري من تحتها﴾ [المَائدة: 119]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya ce: "Wannan ce ranar da masu gaskiya, gaskiyarsu take amfaninsu. Suna da gidajen Aljanna, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu har abada. Allah Ya yarda da su, kuma sun yarda da Shi. wannan ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya ce: "Wannan ce ranar da masu gaskiya, gaskiyarsu take amfaninsu. Suna da gidajen Aljanna, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu har abada. Allah Ya yarda da su, kuma sun yarda da Shi. wannan ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya ce: "Wannan ce rãnar da mãsu gaskiya, gaskiyarsu take amfãninsu. Sunã da gidãjen Aljanna, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwama a cikinsu har abada. Allah Yã yarda da su, kuma sun yarda da Shi. wannan ne babban rabo mai girma |