Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 19 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿يَٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ قَدۡ جَآءَكُمۡ رَسُولُنَا يُبَيِّنُ لَكُمۡ عَلَىٰ فَتۡرَةٖ مِّنَ ٱلرُّسُلِ أَن تَقُولُواْ مَا جَآءَنَا مِنۢ بَشِيرٖ وَلَا نَذِيرٖۖ فَقَدۡ جَآءَكُم بَشِيرٞ وَنَذِيرٞۗ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[المَائدة: 19]
﴿ياأهل الكتاب قد جاءكم رسولنا يبين لكم على فترة من الرسل أن﴾ [المَائدة: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Mutanen Littafi! Lalle Manzon Mu ya je muku yana bayyana muku, a kan lokacin fatara daga manzanni, domin kada ku ce: "wani mai bayar da bushara bai zo mana ba, kuma haka wani mai gargaɗi bai zo ba." To, haƙiƙa, mai bayar da bushara da mai gargaɗi sunje muku. Kuma Allah ne, a kan dukkan kome, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Mutanen Littafi! Lalle ManzonMu ya je muku yana bayyana muku, a kan lokacin fatara daga manzanni, domin kada ku ce: "wani mai bayar da bushara bai zo mana ba, kuma haka wani mai gargaɗi bai zo ba." To, haƙiƙa, mai bayar da bushara da mai gargaɗi sunje muku. Kuma Allah ne, a kan dukkan kome, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Mutãnen Littãfi! Lalle ManzonMu yã je muku yanã bayyana muku, a kan lõkacin fatara daga manzanni, dõmin kada ku ce: "wani mai bayar da bushãra bai zo mana ba, kuma haka wani mai gargaɗi bai zo ba." To, haƙĩƙa, mai bãyar da bushãra da mai gargaɗi sunje muku. Kuma Allah ne, a kan dukkan kõme, Mai ĩkon yi |