Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 18 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿وَقَالَتِ ٱلۡيَهُودُ وَٱلنَّصَٰرَىٰ نَحۡنُ أَبۡنَٰٓؤُاْ ٱللَّهِ وَأَحِبَّٰٓؤُهُۥۚ قُلۡ فَلِمَ يُعَذِّبُكُم بِذُنُوبِكُمۖ بَلۡ أَنتُم بَشَرٞ مِّمَّنۡ خَلَقَۚ يَغۡفِرُ لِمَن يَشَآءُ وَيُعَذِّبُ مَن يَشَآءُۚ وَلِلَّهِ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا بَيۡنَهُمَاۖ وَإِلَيۡهِ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[المَائدة: 18]
﴿وقالت اليهود والنصارى نحن أبناء الله وأحباؤه قل فلم يعذبكم بذنوبكم بل﴾ [المَائدة: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Yahudu da Nasara sun ce: "Mu ne ɗiyan Allah, kuma masoyansa." Ka ce: "To, don me Yake yi muku azaba da zunubanku? A'a ku mutane ne daga waɗanda Ya halitta, Yana gafartawa ga wanda Yake so, kuma Yana azabta wanda Yake so. Kuma Allah ne da mulkin sammai da ƙasa da abin da ke tsakaninsu kuma zuwa gare shi makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yahudu da Nasara sun ce: "Mu ne ɗiyan Allah, kuma masoyansa." Ka ce: "To, don me Yake yi muku azaba da zunubanku? A'a ku mutane ne daga waɗanda Ya halitta, Yana gafartawa ga wanda Yake so, kuma Yana azabta wanda Yake so. Kuma Allah ne da mulkin sammai da ƙasa da abin da ke tsakaninsu kuma zuwa gare shi makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yahudu da Nasãra sun ce: "Mu ne ɗiyan Allah, kuma masõyansa." Ka ce: "To, don me Yake yi muku azãba da zunubanku? Ã'a ku mutãne ne daga waɗanda Ya halitta, Yanã gãfartãwa ga wanda Yake so, kuma Yanã azabta wanda Yake so. Kuma Allah ne da mulkin sammai da ƙasa da abin da ke tsakãninsu kuma zuwa gare shi makomã take |