Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 8 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ كُونُواْ قَوَّٰمِينَ لِلَّهِ شُهَدَآءَ بِٱلۡقِسۡطِۖ وَلَا يَجۡرِمَنَّكُمۡ شَنَـَٔانُ قَوۡمٍ عَلَىٰٓ أَلَّا تَعۡدِلُواْۚ ٱعۡدِلُواْ هُوَ أَقۡرَبُ لِلتَّقۡوَىٰۖ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَۚ إِنَّ ٱللَّهَ خَبِيرُۢ بِمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[المَائدة: 8]
﴿ياأيها الذين آمنوا كونوا قوامين لله شهداء بالقسط ولا يجرمنكم شنآن قوم﴾ [المَائدة: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku kasance masu tsayin daka domin Allah masu shaida da adalci. Kuma kada ƙiyayya da wasu mutane ta ɗauke ku a kan ba za ku yi adalci ba. Ku yi adalci Shi ne mafi kusa ga taƙawa. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle Allah Masani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku kasance masu tsayin daka domin Allah masu shaida da adalci. Kuma kada ƙiyayya da wasu mutane ta ɗauke ku a kan ba za ku yi adalci ba. Ku yi adalci Shi ne mafi kusa ga taƙawa. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle Allah Masani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku kasance mãsu tsayin daka dõmin Allah mãsu shaida da ãdalci. Kuma kada ƙiyayya da wasu mutane ta ɗauke ku a kan bã zã ku yi ãdalci ba. Ku yi ãdalci Shĩ ne mafi kusa ga taƙawa. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle Allah Masani ne ga abin da kuke aikatãwa |