Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 96 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿أُحِلَّ لَكُمۡ صَيۡدُ ٱلۡبَحۡرِ وَطَعَامُهُۥ مَتَٰعٗا لَّكُمۡ وَلِلسَّيَّارَةِۖ وَحُرِّمَ عَلَيۡكُمۡ صَيۡدُ ٱلۡبَرِّ مَا دُمۡتُمۡ حُرُمٗاۗ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ ٱلَّذِيٓ إِلَيۡهِ تُحۡشَرُونَ ﴾
[المَائدة: 96]
﴿أحل لكم صيد البحر وطعامه متاعا لكم وللسيارة وحرم عليكم صيد البر﴾ [المَائدة: 96]
Abubakar Mahmood Jummi An halatta muku farautar ruwa da abincinsa domin jin daɗi a gare ku, kuma domin matafiya. Kuma an haramta farautar tudu a kanku, matuƙar kun dawwama masu harama. Kuma ku bi Allah da taƙawa, wanda yake zuwa gare Shi ne ake tara ku |
Abubakar Mahmoud Gumi An halatta muku farautar ruwa da abincinsa domin jin daɗi a gare ku, kuma domin matafiya. Kuma an haramta farautar tudu a kanku, matuƙar kun dawwama masu harama. Kuma ku bi Allah da taƙawa, wanda yake zuwa gare Shi ne ake tara ku |
Abubakar Mahmoud Gumi An halatta muku farautar ruwa da abincinsa dõmin jin dãɗi a gare ku, kuma dõmin matafiya. Kuma an haramta farautar tudu a kanku, matuƙar kun dawwama mãsu harama. Kuma ku bi Allah da taƙawa, wanda yake zuwa gare Shi ne ake tãra ku |