Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 35 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿أَمۡ خُلِقُواْ مِنۡ غَيۡرِ شَيۡءٍ أَمۡ هُمُ ٱلۡخَٰلِقُونَ ﴾
[الطُّور: 35]
﴿أم خلقوا من غير شيء أم هم الخالقون﴾ [الطُّور: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, an halitta su ne ba daga kome ba, ko kuwa su ne masu yin halitta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, an halitta su ne ba daga kome ba, ko kuwa su ne masu yin halitta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, an halitta su ne bã daga kõme ba, kõ kuwa sũ ne mãsu yin halitta |