Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 39 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿أَمۡ لَهُ ٱلۡبَنَٰتُ وَلَكُمُ ٱلۡبَنُونَ ﴾
[الطُّور: 39]
﴿أم له البنات ولكم البنون﴾ [الطُّور: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, Yana da* 'ya'ya mata ne kuma ku, kuna da ɗiya maza ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, Yana da 'ya'ya mata ne kuma ku, kuna da ɗiya maza ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, Yanã da 'ya'ya mãtã ne kuma kũ, kunã da ɗiya maza ne |