Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 40 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿أَمۡ تَسۡـَٔلُهُمۡ أَجۡرٗا فَهُم مِّن مَّغۡرَمٖ مُّثۡقَلُونَ ﴾ 
[الطُّور: 40]
﴿أم تسألهم أجرا فهم من مغرم مثقلون﴾ [الطُّور: 40]
| Abubakar Mahmood Jummi Shin, kana tambayar su wata ijara ne, saboda haka suka zama masu jin nauyin biyan tarar  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kana tambayar su wata ijara ne, saboda haka suka zama masu jin nauyin biyan tarar  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kanã tambayar su wata ijãra ne, sabõda haka suka zama mãsu jin nauyin biyan tãrar  |