Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 38 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿أَمۡ لَهُمۡ سُلَّمٞ يَسۡتَمِعُونَ فِيهِۖ فَلۡيَأۡتِ مُسۡتَمِعُهُم بِسُلۡطَٰنٖ مُّبِينٍ ﴾
[الطُّور: 38]
﴿أم لهم سلم يستمعون فيه فليأت مستمعهم بسلطان مبين﴾ [الطُّور: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, suna da wani tsani ne wanda suke (hawa suna) sauraron (labarin sama) a cikinsa? Sai mai sauraronsu ya zo da wani dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, suna da wani tsani ne wanda suke (hawa suna) sauraron (labarin sama) a cikinsa? Sai mai sauraronsu ya zo da wani dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, sunã da wani tsãni ne wanda suke (hawa sunã) saurãron (lãbãrin samã) a cikinsa? Sai mai saurarõnsu ya zo da wani dalĩli bayyananne |