Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 10 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿فَأَوۡحَىٰٓ إِلَىٰ عَبۡدِهِۦ مَآ أَوۡحَىٰ ﴾
[النَّجم: 10]
﴿فأوحى إلى عبده ما أوحى﴾ [النَّجم: 10]
| Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan ya yi wahayi zuwa ga bawan Allah (Muhammadu) da abin da ya faɗa (masa) |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ya yi wahayi zuwa ga bawan Allah (Muhammadu) da abin da ya faɗa (masa) |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ya yi wahayi zuwa ga bãwan Allah (Muhammadu) da abin da ya faɗa (masa) |