Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 1 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿ٱقۡتَرَبَتِ ٱلسَّاعَةُ وَٱنشَقَّ ٱلۡقَمَرُ ﴾
[القَمَر: 1]
﴿اقتربت الساعة وانشق القمر﴾ [القَمَر: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'a ta yi kusa, kuma wata *ya tsage |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'a ta yi kusa, kuma wata ya tsage |
Abubakar Mahmoud Gumi Sã'a ta yi kusa, kuma wata ya tsãge |