Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 2 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَإِن يَرَوۡاْ ءَايَةٗ يُعۡرِضُواْ وَيَقُولُواْ سِحۡرٞ مُّسۡتَمِرّٞ ﴾
[القَمَر: 2]
﴿وإن يروا آية يعرضوا ويقولوا سحر مستمر﴾ [القَمَر: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun ga wata aya, sai su juya baya su ce: "Sihiri ne mai dogewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun ga wata aya, sai su juya baya su ce: "Sihiri ne mai dogewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun ga wata ãyã, sai su juya baya su ce: "Sihiri ne mai dõgẽwa |