Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 36 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَلَقَدۡ أَنذَرَهُم بَطۡشَتَنَا فَتَمَارَوۡاْ بِٱلنُّذُرِ ﴾
[القَمَر: 36]
﴿ولقد أنذرهم بطشتنا فتماروا بالنذر﴾ [القَمَر: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, haƙiƙa, ya yi musu gargaɗin damƙar Mu, sai suka yi musu game da gargaɗin |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙiƙa, ya yi musu gargaɗin damƙarMu, sai suka yi musu game da gargaɗin |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙĩƙa, ya yi musu gargaɗin damƙarMu, sai suka yi musu game da gargaɗin |