Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 37 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَلَقَدۡ رَٰوَدُوهُ عَن ضَيۡفِهِۦ فَطَمَسۡنَآ أَعۡيُنَهُمۡ فَذُوقُواْ عَذَابِي وَنُذُرِ ﴾
[القَمَر: 37]
﴿ولقد راودوه عن ضيفه فطمسنا أعينهم فذوقوا عذابي ونذر﴾ [القَمَر: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa, su, sun neme shi ta wajen baƙinsa, sai Muka shafe idanunsu. "To, ku ɗanɗani azabaTa da gargaɗi Na |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa, su, sun neme shi ta wajen baƙinsa, sai Muka shafe idanunsu. "To, ku ɗanɗani azabaTa da gargaɗiNa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa, su, sun nẽme shi ta wajen bãƙinsa, sai Muka shãfe idãnunsu. "To, ku ɗanɗani azãbaTa da gargaɗĩNa |