Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 11 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿فِيهَا فَٰكِهَةٞ وَٱلنَّخۡلُ ذَاتُ ٱلۡأَكۡمَامِ ﴾
[الرَّحمٰن: 11]
﴿فيها فاكهة والنخل ذات الأكمام﴾ [الرَّحمٰن: 11]
Abubakar Mahmood Jummi A cikinta akwai 'ya'yan itacen marmari da dabino mai kwasfa |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikinta akwai 'ya'yan itacen marmari da dabino mai kwasfa |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikinta akwai 'ya'yan itãcen marmari da dabĩno mai kwasfa |