Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 17 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿رَبُّ ٱلۡمَشۡرِقَيۡنِ وَرَبُّ ٱلۡمَغۡرِبَيۡنِ ﴾
[الرَّحمٰن: 17]
﴿رب المشرقين ورب المغربين﴾ [الرَّحمٰن: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Ubangjin mafita biyu na rana, kuma Ubangijin mafaɗa biyu na rana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangjin mafita biyu na rana, kuma Ubangijin mafaɗa biyu na rana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangjin mafita biyu na rãnã, kuma Ubangijin mafãɗã biyu na rãnã |