Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 19 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿مَرَجَ ٱلۡبَحۡرَيۡنِ يَلۡتَقِيَانِ ﴾
[الرَّحمٰن: 19]
﴿مرج البحرين يلتقيان﴾ [الرَّحمٰن: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Ya garwaya teku biyu (ruwan daɗi da na zartsi) suna haɗuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya garwaya teku biyu (ruwan daɗi da na zartsi) suna haɗuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã garwaya tẽku biyu (ruwan dãɗi da na zartsi) sunã haɗuwa |