Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 24 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿وَلَهُ ٱلۡجَوَارِ ٱلۡمُنشَـَٔاتُ فِي ٱلۡبَحۡرِ كَٱلۡأَعۡلَٰمِ ﴾
[الرَّحمٰن: 24]
﴿وله الجوار المنشآت في البحر كالأعلام﴾ [الرَّحمٰن: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Yana da manyan jirage, waɗanda ake ƙagawa a cikin teku kamar manyan duwatsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yana da manyan jirage, waɗanda ake ƙagawa a cikin teku kamar manyan duwatsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yanã da manyan jirãge, waɗanda ake ƙãgãwa a cikin tẽku kamar manyan duwãtsu |