Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 2 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿لَهُۥ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ يُحۡيِۦ وَيُمِيتُۖ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٌ ﴾ 
[الحدِيد: 2]
﴿له ملك السموات والأرض يحيي ويميت وهو على كل شيء قدير﴾ [الحدِيد: 2]
| Abubakar Mahmood Jummi Shi ne da mulkin sammai da ƙasa: Yana rayarwa kuma Yana kashewa, kuma Shi Mai ikon yi ne a kan kome | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne da mulkin sammai da ƙasa: Yana rayarwa kuma Yana kashewa, kuma Shi Mai ikon yi ne a kan kome | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne da mulkin sammai da ƙasa: Yanã rãyarwa kuma Yanã kashẽwa, kuma Shĩ Mai ikon yi ne a kan kõme |