Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 3 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿هُوَ ٱلۡأَوَّلُ وَٱلۡأٓخِرُ وَٱلظَّٰهِرُ وَٱلۡبَاطِنُۖ وَهُوَ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٌ ﴾ 
[الحدِيد: 3]
﴿هو الأول والآخر والظاهر والباطن وهو بكل شيء عليم﴾ [الحدِيد: 3]
| Abubakar Mahmood Jummi Shi ne Na farko, Na ƙarshe, Bayyananne, Boyayye, kuma Shi Masani ne ga dukkan kome | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Na farko, Na ƙarshe, Bayyananne, Boyayye, kuma Shi Masani ne ga dukkan kome | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne Na farko, Na ƙarshe, Bayyananne, Bõyayye, kuma Shĩ Masani ne ga dukkan kõme |