Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 1 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿سَبَّحَ لِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[الحدِيد: 1]
﴿سبح لله ما في السموات والأرض وهو العزيز الحكيم﴾ [الحدِيد: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da ke cikin sammai da ƙasa ya yi tasbihi ga Allah. Kuma Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da ke cikin sammai da ƙasa ya yi tasbihi ga Allah. Kuma Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da ke cikin sammai da ƙasa yã yi tasbĩhi ga Allah. Kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima |