Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 12 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِذَا نَٰجَيۡتُمُ ٱلرَّسُولَ فَقَدِّمُواْ بَيۡنَ يَدَيۡ نَجۡوَىٰكُمۡ صَدَقَةٗۚ ذَٰلِكَ خَيۡرٞ لَّكُمۡ وَأَطۡهَرُۚ فَإِن لَّمۡ تَجِدُواْ فَإِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٌ ﴾
[المُجَادلة: 12]
﴿ياأيها الذين آمنوا إذا ناجيتم الرسول فقدموا بين يدي نجواكم صدقة ذلك﴾ [المُجَادلة: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan za ku ganawa da Manzon Allah, to, ku gabatar da 'yar sadaka* a gabanin ganawarku, wannan ne mafi alheri a gare ku, kuma mafi tsarki. Sai idan ba ku sami (abin sadakar ba), to, lalle, Allah, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan za ku ganawa da Manzon Allah, to, ku gabatar da 'yar sadaka a gabanin ganawarku, wannan ne mafi alheri a gare ku, kuma mafi tsarki. Sai idan ba ku sami (abin sadakar ba), to, lalle, Allah, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Idan zã ku gãnãwa da Manzon Allah, to, ku gabãtar da 'yar sadaka a gabãnin gãnãwarku, wannan ne mafi alhẽri a gare ku, kuma mafi tsarki. Sai idan ba ku sãmi (abin sadakar ba), to, lalle, Allah, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |