×

Ashe, kun ji tsõron ku gabãtar da sadakõki a gabãnin gãnãwarku? To, 58:13 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mujadilah ⮕ (58:13) ayat 13 in Hausa

58:13 Surah Al-Mujadilah ayat 13 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 13 - المُجَادلة - Page - Juz 28

﴿ءَأَشۡفَقۡتُمۡ أَن تُقَدِّمُواْ بَيۡنَ يَدَيۡ نَجۡوَىٰكُمۡ صَدَقَٰتٖۚ فَإِذۡ لَمۡ تَفۡعَلُواْ وَتَابَ ٱللَّهُ عَلَيۡكُمۡ فَأَقِيمُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتُواْ ٱلزَّكَوٰةَ وَأَطِيعُواْ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥۚ وَٱللَّهُ خَبِيرُۢ بِمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[المُجَادلة: 13]

Ashe, kun ji tsõron ku gabãtar da sadakõki a gabãnin gãnãwarku? To, idan ba ku aikata ba, kuma Allah Ya kõmo da ku zuwa ga sauƙi, sai ku tsai da salla, kuma ku bãyar da zakka, kuma ku yi ɗã'ã ga Allah da Manzon Sa. Kuma Allah ne Mai ƙididdigewa ga abin da kuke aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أأشفقتم أن تقدموا بين يدي نجواكم صدقات فإذ لم تفعلوا وتاب الله, باللغة الهوسا

﴿أأشفقتم أن تقدموا بين يدي نجواكم صدقات فإذ لم تفعلوا وتاب الله﴾ [المُجَادلة: 13]

Abubakar Mahmood Jummi
Ashe, kun ji tsoron ku gabatar da sadakoki a gabanin ganawarku? To, idan ba ku aikata ba, kuma Allah Ya komo da ku zuwa ga sauƙi, sai ku tsai da salla, kuma ku bayar da zakka, kuma ku yi ɗa'a ga Allah da Manzon Sa. Kuma Allah ne Mai ƙididdigewa ga abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ashe, kun ji tsoron ku gabatar da sadakoki a gabanin ganawarku? To, idan ba ku aikata ba, kuma Allah Ya komo da ku zuwa ga sauƙi, sai ku tsai da salla, kuma ku bayar da zakka, kuma ku yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa. Kuma Allah ne Mai ƙididdigewa ga abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ashe, kun ji tsõron ku gabãtar da sadakõki a gabãnin gãnãwarku? To, idan ba ku aikata ba, kuma Allah Ya kõmo da ku zuwa ga sauƙi, sai ku tsai da salla, kuma ku bãyar da zakka, kuma ku yi ɗã'ã ga Allah da ManzonSa. Kuma Allah ne Mai ƙididdigewa ga abin da kuke aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek