Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 20 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يُحَآدُّونَ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥٓ أُوْلَٰٓئِكَ فِي ٱلۡأَذَلِّينَ ﴾
[المُجَادلة: 20]
﴿إن الذين يحادون الله ورسوله أولئك في الأذلين﴾ [المُجَادلة: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle, waɗanda ke saɓa wa Allah da ManzonSa waɗannan suna a cikin (mutane) mafi ƙasƙanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, waɗanda ke saɓa wa Allah da ManzonSa waɗannan suna a cikin (mutane) mafi ƙasƙanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, waɗanda ke sãɓã wa Allah da ManzonSa waɗannan sunã a cikin (mutãne) mafi ƙasƙanci |