Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 21 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿كَتَبَ ٱللَّهُ لَأَغۡلِبَنَّ أَنَا۠ وَرُسُلِيٓۚ إِنَّ ٱللَّهَ قَوِيٌّ عَزِيزٞ ﴾
[المُجَادلة: 21]
﴿كتب الله لأغلبن أنا ورسلي إن الله قوي عزيز﴾ [المُجَادلة: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya rubuta cewa," Lalle zan rinjaya, Ni da Manzanni Na." Lalle Allah Mai ƙarfi ne, Mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya rubuta cewa," Lalle zan rinjaya, Ni da ManzanniNa." Lalle Allah Mai ƙarfi ne, Mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya rubũta cẽwa," Lalle zan rinjãya, Nĩ da ManzanniNa." Lalle Allah Mai ƙarfi ne, Mabuwãyi |